YI ALKALANCI ANAN:-Jerin karatuttukan da aka yayyankewa Malam Abduljabbar a ka kaiwa Gwamana Abdullahi Umar Ganduje aka ce ya zagi Annabi (w). Shin da gaske ne ko kuwa karya akai masa? Ko kuwa rigamace ta siyayasa da hassada da take faruwa tsakanin malamai? Kamar yadda wasu suke fada.




_Ku biyomi dan samun cikakkun karatukan shehin malamin inyaso sai ku yi alkalanci da kan ku*_


Wadannan sune jerin karatuttukan da aka dad-da-tsewa shehin Malamin. Al'umma sai ku zamo Alkalai shin zagin Annabi ya yi ko kuwa korewa Annabi ya ke dattin da wasu malamai suka ya bawa Annabi? Za ku iya shiga YouTube dan  saukewa ku saurara da kan ku sannan ku yi alkalanci.


Ga karatuttukan shehin malamin kamar Haka:


1. Murya ta daya sun yan ko a karatun sa na *RAYIWA BAYAN MUTUWA MAJILISI NA 22 a karshen karatun sa*


2. Murya ta biyu sun yan kota a cikin karatun shehin malamin na *RAYIWA BAYAN MUTUWA MAJILISI NA 24 BAYAN AWA BIYU DA FARA KARATUN*


3. Murya ta Uku sun yan ko muryar malamin a karatunsa me suna *JAUFUL FARA. Majilisi na 96*


4. Murya ta hudu an yanko muryar malamin a karatun sa me suna *JAUFUL FARA MAJILISI NA 87* Domin fadadawa mutum zai iya karawa 91,92, 93.


5. Murya ta biyar an yankewa malamin maganar sa ne a karatun sa *Na JAUFUL FARA MAJILISI NA 100*


6. Murya ta shida an yanko muryar malamin a karatun sa na *JAUFUL FARA MAJILISI NA 56-57*


7. Murya ta bakwai an yanko muryar malamin a karatunsa na *JAUFUL FARA ZAMA MAJILISI NA 88-89*


8. Murya ta takwas An yan ke muryar malamin a karatunsa na *JAUFUL FARA MAJILISI NA 84 DA 112*


9. Murya ta tara an yan ke muryar malamin a karatunsa na *JAUFUL FARA MAJILISI 143*.


Wadannan sune jerin karatuttukan da aka yan kewa malam Abduljabbar aka hadasu muryoyin guri guda aka ce ya zagi Annabi.

  Sabo da haka yanzu lokaci ne da aka samu cigaba ku na daga daki zaku iya shiga Internet ku saurara dan jin cewar Shin da gaske Annabi ya zaga (w).


Kamar yadda masana ke cewa rigimar malam Abduljabbar da gwamnati jahar kano, siyayasa ce. Haka kuma ta bangaren malamai Hassada ce da take faruwa tsakanin malamai, karshe aka fake da janibin Annabi don cin wata manufa. 


A karshe ina fatan zamu masu bincike a yayin da aka kawo maka maganar wani don yin adalci.


*Ni ne naku har kullum*

*_Habib Nasrallah_*

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post