Wakace Da Dai Daga Cikin Fasihan Mawakan Harkar Musulunci Sidi Uzairu Badamasi yayi A Shekarun Baya, Bayan Ita kuma yayiwa Sayyadah maryam, wadda Zamu Kawo Muku ita a ranar 25 ga wannan wata, kingin kwana uku kenan. Ga Application Dinmu nan ka dauke Akasa domin samun wakokin mu acikin sauki
Domin Samun Wakokin Wannan Mawakin da ma Wasu Mawakan Dauko Wannan Application din a cikin A cikin Wayarka Yanzu 👇👇👇👇