—Sheikh Ibraheem Zakzaky [H].
“Banzan mance ba Yarona Ali Ranar Lahadi Ana gobe za'a kashe shi, ana aiko mai da Saƙo ta (Wofi torki), wani yaro ana ce masa Anas, wanda daga baya sun kashe shi, yana turo saƙo se yace an kashe wane! An kashe wane! An kashe wane! To se yace an kashe Ruhullah. To se naga Ali da Humaid se suka shiga kuka. Se Ali yayi wani kuka yace "Hadda Ruhullah Bamuson mu rayu, duk masoyan mu aka kashe.
"
"Shima se Humaid ya ambaci hakan nan "Ba muso mu rayu" Saboda haka basu buƙatan rayuwa saboda du masoyan su sun tafi. Ruhullah wani yaron Dr. Mustapha Umar Sa'id ne. In mutum ya rasa masoyi se ya zama baya jin daɗin ya rayuwa ba wannan masoyan, da yawan su ma tun bayan kashe su Ahmad, da... Read more
Sauke Wannan
TABBAS Yanzu mukaƙara tabbatar da Maganar Mal.sheikh ibraheem zakzakeey 25years ago ta Babu gwamnati sai ta ALLAH.
ReplyDeleteDa kuma Azaba idan bata ALLAH ba mai ƙarewace
ReplyDelete