Bashir_Adam
*MA'ASUMIYA NIGERIA NEWS UPDATES*
Qarshen zaluncin mutum baya wuce yayi kisa kawai, domin itace kololuwar matakin qarshe nakowani azzalumi kuma makashi
Bahari da eltufa'i sunyi mana zaluncin da ba,a taba yiwa wasu muminai ba, tun bayan waki'ar karbala.
Gwamnatin nigeria ta kashe mana 'yan uwa a Zaria 1000+ kuma duk acikin awannin 48sukayi wannan mummunar aikin
Sunkashe hatta 'ya jarirai basu tsiraba balle kuma mata da tsaffi, bilhasalima duk matayenmu da suka kashe mana zakaga kisan gillah suke masu.
Nadauki head line din rubutuna ne don tuna wata sister da buhari yasa ayi mata mummunan kisan rashin imana, wacce da ranta aka bizne ta acikin rami.
Baiwar Allah dinnan tana cewa Sojojin Nigeria yanzu da ranmu zaku biznemu acikin rami???
Hakanan suka jefata acikin rami babu tausayi babu imani, suka saka motar tura qasa tamaida qasa ta bizneta da ranta.
Wannan wani irin rashin imani ne???
Sai kace muna lokacin jahiliyar larabawa, masu bizne 'ya'ya mata da ransu???
Wannan wacce irin kololuwar zalunci ne???
Bazamu Mantaba kuma bazamu yafe ba..!!!