Yadda Zaki Rage Tumbi...!!!


 @MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE


Na rage tumbi da kiba ma gaba ďaya.


INGREDIENTS:


1. Cocumber

2. Ginger

3. Lemon

4. Mint Leaves

5. Aloe Vera (optional)

6. Moringa (not necessary)

 


PROCEDURE:


A yanka cocumber a zuba, a yi peeling ginger a saka.


Shi Mint Leaves zaki iya saka dry one in babu ďanye, a matse lemun tsami a zuba garin zogale in akwai ko in kina so. Ki nike shi da kyau. Sai a sha bayan an gama cin komai za a kwanta. In shaa Allahu you'll see the wonders and magic of this drink. Wasu basa son smoothie dinsa toh zaki iya yin detox water nashi kamar yanda dayan pictures suka nuna. Ki wanke su duka ki yanka ki zuba ruwa ki bar shi ya kwana. Washe gari ki sha.


Sai dai a sani fa ba rana ďaya ake samun abun da ake so ba. You'll have to drink it regularly da yin sit up for best results. A rinka kokarin cin abinci kamar 3 hours before bed time, kada daga cin abinci ki kwanta. Yana kawo tumbi da bacin ciki da kumburi, ga ke mai son rage kiba in zaki iya daga 6 ki bar cin komai. Sai ruwa ko fruits and vegetables, ko kuma daga 8, kin ga kin ta kaiwa da komawa abincin ya narke sai ki sha wannan drink din.


Ga masu zuwa gym ko yin exercise a gida, in kin gama ki bari at least ki samu kamar 30mnt ko 1hour kafin ki sha ko da ruwa ne. Sannan in kina son ganin result na wahalar exercise da kike yi ki rage shan ruwa mai sanyi koma ki hakura da abubuwan sanyi gaba ďaya. 

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post