Yadda Sarkin Qatar ya karrama ɗan wasan ƙwallon ƙafa Messi, da alkebba.
byFaruq Sani Kudan-
0
Ku kalli Yadda Sarkin Qatar da wasu manyan jami'ai masu kula da gasar cin kofin kwallon duniya suka karrama Lionel Messi da alkebba a Ƙasar da yagabata a qasar Qatar
Wanne fata zakuyi ma qasar Argentina da lashe wassar cin kofin Duniya