Chelsea ce ta ɗaya da maki 21, yayin da Arsenal da Manchester United da Manchester City da Aston Villa ke biye mata baya kowanne da maki 18 yayin da kuma duk suke da kwantan wasa ɗaiɗai banda Chelsea.
Fagen Wasannin Mata ✓ | #fagenwasanninmata | #emirates