Wani Matashi Ya Shiga dakinsa ya kulle qofa sai ya kunna fim din batsa a wayarsa yana kallo har ya cire tufafinsa yayi tsirara haihuwar uwarsa
Mahaifinsa yaji an qira sallah ya biyo ta qofar dakinsa wane wane tashi kaje kayi sallah Shiru har ya gaji ya tafi masallaci
Ashe ya shagalta da kallon blue film yana tsaka da wannan kallo Kwatsam sai heart attack ya kamashi wato ciwon zuciya Mai tsanani ya ringa ihu wayyo zuciyata wayyo zuciyata wayyo zuciyata nan take mahaifiyarsa tazo qafar dakinsa tace wane wane ka bude qofar saide adaidai lokacin Bazai iya Komai ba sai ta Fara kururuwa nan de makwafta da Mutanen anguwa suka cika gidan maqil sukace da ita meyafaru tace dana ne yaketa ihu a daki bayida lafiya Kuma qofar a kulle
Nan makota da Mutanen anguwa sukayi shawarin cewa su balle kofar dakin haka akayi Nan take suka balle saiko suka ga tashin hankali ga Matashin nan tsirara haihuwar uwarsa ga wayarsa tana bude yana kallon fim din batsa a wannan hali ya mutu wato yayi mummunar qarshe
Ashe kaima bakada lasisin lokacin mutuwa ako Wani hali zaka iya mutuwa shin menene ribar da kake samu Cikin kallon blue firm (fim din batsa) don Allah ka Dena.
Allah ka shiryar damu daidai ka bamu ikon binta.