Wani Ha'inci Da Yan Maja Sukayi A Kotu Lokacin Da Suke Yiwa Dr Sheik Abdul Jabbar Kabara (Cross Examination)!!!

 


[ MA'ASUMAH TV// Mnnu/Ng0041 ]

Idan Tambayoyi Da Gun-Gun Yan Maja Sukai A Kotu A Wasu Nombobi, Da Amsar Da Malam Ya Basu Takan Amsoshin Da Tsit Din Da Sukai Zaka Gane Maha'inta Ne.


Misali


Tambayar Lawya=25


Yace A Littafin Al Gaya Yana Daya Daga Cikin Littattafan Da Ka Gabatarwa Kotu,

To A Cikin Wannan Littafin A Shafi Na 52 Ance Duk Abinda Aka Rubutashi Yakasance A Cikin Littafin Bukari Da Muslim Dangane Da Abinda Ya Kunsa A Ciki

Ba'a Ruwaitarsa Da Ma'ana Hakane?


Amsar Malam 


Yace Akwai, Amma Yayi Raddinta A Littafin, Kuma Ya Koma Kan Nawa Ra'ayin. 


Lawyan Maja Yay Tsit......, Ha'inci Na Gaba


Tambayar Lawya=26


Yace Ka Yarda Da Alkali Iyad Yace Yin Ruwaya Da Lafazi Shi Yafi Akan Yi Da Ma'ana?


Amsar Malam


Ba Haka Yace Ba,

Kuma Wannan Maganar Ta Saha'wi Ce Bata Alkali Iyad Ba,

Shi Alkali Iyad Cewa Yai Ya Kamata A Rufe Kofar Yin Ruwaya Da Ma'ana, Dan Kar Wanda Bazai Iya Yin Hakanba, Ya Zaci Zai Iya, Kamar Yadda Ya Faru Da Wasu Malaman Ada Da Yanzu.


Lawyan Maja Yayi Tsit, Ha'inci Na Gaba


Tambayar Lawya=28


Adai Cikin Wannan Littafin Na

Al Kifaya, An Kawo Cewa

Mafi Yawan Malamai Da Masu Bin Diddigin Hadisi, Sunce Ba'a Ruwayar Hadisi Da Ma'ana, Sai Dai A Kawo Asalin Hadisin,

Babu Dadi Babu Kari

Akwai Wannan Maganar?


Amsar Malam


Yace Eh Akwai Ta,

Amma Tana Magana Ne Akan Hadisin Annabi,

Shi Kuwa Wannan Hadisin 1365

Na' Fada Ba Hadisi Bane, Maganar Anas Ce,

Sannan Kuma Ka Datse Karashen Maganar, Bai Fadetaba,

Dan Shi Malamin Ya Ciketa Da Cewa Kunzumin Malamai Sun Tafi Akan Halaccin Yin Ruwaya Da Ma'ana.


Lawyan Maja Yayi Tsit....., Muje a Ha'inci Na Gaba


Tambayar Lawya=30


A Cikin Shaidarka Da Ka Bayar A Gaban Wannan Kotu Kace Imamu Malik Yace Wannan Aure Bai Ingantaba, Kuma Annabi Bazai Yishiba Sai Ka Jinginawa Imamu Malik, Kace An Rawaito A Cikin Littafin Al Mu'ulim

Ko Hakane Kafada?


Amsar Malam


Yace Eh Hakane Nafada,

Amma Da Kari Ba' Iya Littafin Al Mu'ulim Nafada Ba,

Na Kawo Wasu Littattafan,

Amma Indai Maganar Bai Halattabane To Tana Cikin Umdatul Kari Na Aini Mujalladi Na 20,


Har Za'a Wuce A Tafi Tambaya Ta Gaba,

Sai Alkali Yace Yana Bukatar A Dauko Umdatul Kari Dan A Karanta,


Duk Da Cewa Shi Lawyan Maja Yace Baya Bukata,

Amma Kasancewar Alkali Ne Yakeso Yasa Aka Dauko Littafin Kuma Akabawa Malam Ya Karanto Abinda Akeso, A Cikin Shafi Na 114


Imamu Maliku Yace Wannan Aure Bai Halatta Ba.


Lawyan Maja Yayi Tsit..., mutafi zuwaHa'incin Na Gaba 


Tambayar Lawya=33


Yace A Shi Wannan Littafin An Nuna Karara Ra'ayin Imamu Malik Ne,

Shi Wannan Aure Kususiyace Ta Annabi,

Akwai Wannan maganar?


Amsar Malam


Yace Wannan Maganar Akwaita, Saidai Na Fada Wa'hami Alkali Iyad Ya Samu, Maganar Daha'wi Ce Daga Cikin Ikmalul Mu'ulim Ya Daukota, Kuma Akarshe Shima Ya Rushe Auren Khaibar Din,

Da Aure Razina Yarufe

Wanda Nima Akansa Nake. 


Wallahi Duk Wannan Ha'incin Da Yan Maja Sukai Suna Sane,

Kawai Bazasu Sallamawa Gaskiya Bane,

Sun Seda Lahirar Su, Sun Seyi Duniya Kuma A Bin Takaicin Sunata Halakar Da Alummar Annabi SAW.


Allah Mun Rokeka Ka Ceto Bayinka Kada Su Afka Jahannama.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post