Tun Daga Waki'ar Buhari a Zariya 12/12/2015 Komai Yafara Tabarbarewa A Kasar Nan Har Zuwa Yau

 


Ma'asumah Nigerian News Update 


Jama'a suna daukar macecinsu a matsayin macucin su


shekaru 40 bawan Allah yana kira akan dawo ma Addinin Allah tare da kaucewa bin tsarin turawa Amma mutane bansan Abinda ke damun su ba


An zalunci shi kusan ya'yansa 6 an rusa mashi wajajen ibada hussainiyya baqiyatullahi,

 Darurrahama ,gidansa, fudiyya islamic, tare da kashe Almajiranshi kusan 2000+


Ammashi dauri kusan 9 akan da'awar musulunci a ranar 12/12/2015 sojoji bisa umurnin dan liti mugu buhari a bisa jagoranci buratai suka afkamai da kisa tare da kona Almajiransa da ransu ciki harda yayarsa Fatima(goggo)


Aka rusa mashi wajajen ibada ciki harda makabartar shahidai da gidansa dake gyallesu aka harbeshi tare da matarsa aka kaishi aka tsare yau kusan shekaru 6 da watanni


Duk da kotu ta bayar da umurnin sakinsa amma su buhari da elrufa'i suka ki hausawa, malamai, sarakai suka dunga murna ai daidai ne a kara mana wlh kusani wahala yanzu aka fara shanta idan ba'a saki maulana sayyeed zakzaky ba to za'a shiga wahala ne Ya ubangiji ka daukarwa sayyeed zakzaky fansa akan wanda suka cutar dashi ka bashi rinjaye akansu ka kare waliyyinka daga sharrin Azzalumimai Ajeeb Ilahee 

SAUKE APPLICATIONS DINMU A WAYAR KA YANZU DOMIN SAMUN AYYUKAN MU AKOWACE RANA. GA APPLICATIONS DINNAN 👇👇👇👇


Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post