TARAN KADDAMAR DA KUƊIN HAƘƘIN SHAHIDAI.A yau ne Wakilan Mu'assatus Shuhada na Funtua ta kudu suka shirya taran ƙaddamar da kudin haƙƙin Shahidai wanda Yan'uwa Musulmi na yankin suka hada.




An gabatar da taran ne da yammacin Juma'a bayan idar da sallar Juma'a a muhallin Fodiyya Tudun-iya, inda aka buɗe taran da Addu'a sannan aka gabatar da Malam Ashiru Funtua ya gabatar da jawabi  a wajen inda ya magana a kan Haƙƙin Shahidai, bayan haka kuma wakilin Mu'assatus Shuhada na Funtua ta kudu Malam Umar Al'mizan Tudun-iya ya gabatar da kudi Naira dubu dari biyar (500000

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post