Shin Wanda Ya Kashe Mana Masoyanmu" Da Malamanmu Yabonsa Ya Kamata Muyi ??




Daga shafin Ma'asumah Nigeria news Updates


Bashir_Adam


Haka buharawa suke cewa wai muncika la'antar buhari, niko sai nace wanda ya kashe mana masoya da malamanmu shin yabonsa yakamata muyi koko, la'antarsu???


Ai nanfa naji anyi min shiru, can sai buharawa sukace min ai babu ruwan buhari akashe maku masoya da malamanku.


Burtai ne yayi wannan dan yen aikin, shi kuma gwamnar kaduna el'rufa'i yayi maku rushe rushe.


Sai na kuma tambaya burtai da elrufa'i suna qarqashin ikon waye?? sukace shugaba buhari, sai naceto kunga kenan buhari ya umurcesu da suyi mana kisan kiyashi da kuma kama malaminmu duk da ba kamashi yace suyiba kashe shi yace suyi, Sai Allah yatsare bawansa.


Sai sukacemin kaji matsalarku 'yan shi'ah kuncika wayau wallahi.


Sai nace ba wayo bane, ai gaskiya na fada.


1_Buhari yaraba saurayi da budurwansa


2_Buhari yaraba budurwa da saurayinta


3_Buhari yaraba iyaye da 'ya'yansu


4_Buhari yaraba 'ya'ya da iyayensu.


5_Buhari yaraba miji da matarsa


6_Buhari yaraba mata da mijinta


7_Buhari ya kona mana 'yan uwanmu da ransu


8_Buhari yasa anyiwa matanmu fyade


9_Buhari yasa ankashe jarirai


10_Buhari ya bizne mutane da ransu amando kaduna


11_Buhari yasa anhana 'yan uwanmu dalibai karatu, sanadin kaisu gidan kaso, asanqame su


12_ Buhari yasa ankashe dalibai haziqai, wanda sanadin haka illa newa qasar nijeriya.


haba buharawa, shin duk wannan abinda buhari yayi mana sai kuce muce allah yayi masa albarka, haka kukeso muce????


wallahi bazamu taba yafewa buhari ba, da duk masu hannu acikin kisan da akayi mana, wallahi bazamu bar la'antar buhari ba har abadah.


wallahi 'ya'yanmu sunfimu zafin kishin addininmu, bazasu gusheba suma face suna tsinewa buhari.


Allah yatsinewa buhari da mataimakansa.


Bazamu Taba Mantawa Da Ta'adancin DA Buhari Yayi mana ba a Wannan Kasar 

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post