Wasu daga mutanen da Kotu ta bawa Ganduje Umarnin ya biya su tara ta kudi.
1. Jaafar Jaafar - ₦800,000 bayan bata masa lokaci da akai wajen Shari'a faifan dala.
2. Khalifa Sanusi Lamiɗo Sunusi - ₦10,000,000 a matsayin 'damage' bayan tsigeshi da sukai da wasu tuhume tuhume marasa tushe.
3. Ɗanzago - ₦1,000,000 bayan an so kwace musu jagorancin APC a Kano.
4. Muhuyi Magaji Rimingado - ₦5,700,000 bayan dakatar da shi da akai daga hukumar PCACC.
Tags:
Labaran Duniya