Hussaini Hussaini ✍️
Ni abin Kan ban Mamaki Ga Musulmin Da zaice Shi Musulmine Amma Bai Da Wayewar Addinin Musulumci a Tattare Da Shi Sam.
Ya Za'a Inde Ba Tunanin Dabbobai Gareka Ba Aka she Yan Uwanka,Kuma Ace Kabilarku Daya Dan Su Ba Akidarku Dayaba Sannan Ashirya Makarkashiya Akan Haka, Kuma Ku Ka Yarda Kai Kasan Ka Yaudari Kankane Kuma Kaso Zuciyarka .
Shin Tambaya Burtai Ba aikin Tsaron Lafiyar Dan Kasa Aka Daukeshi Ba? In Har Soja Zai Iya Kashe 'civilian"Da Sunan Ya Tare Mai Hanya To Soja Ya Zama Dan Ta'adda Kenan.
Ba Banbanci Tsakanin Mai Kashe Mutane Haka Kurum Da sojan Da zai Kashe Mutum Dan Wai Akarya Ya Tare Mai Hanya ,wannan Jahilatar Kaine ace An Tarema Wani Dan Kasa Hanya Shiyasa Aka Kashe Mutane Zalumci Ne.
Ka Bincika Hakikanin Abin Da Ya Faru Agarin Zaria Kan Yan Shi'a Yanzu Shekara 7 Kenan Amma Maganar Kaje Kana Kanacewa Kisan Su daidai To Kaima Azzalumine Koda Kai Limamin Masallacine ..
5/December/2022