Shaikh Abduljabbar : ya ɗagawa kotu hankali ya ce ba ya neman sassauci akan wannan laifi da ban aikata ba.



 ''Ni bana neman sassauci akan wannan laifi da ban aikata ba, ina baiwa masoyana hakuri, kar su samu damuwa kan tafiya ta lahira, zan yi mutuwa ta girma, kuma bana neman kai 'Ibrahim Sarki' ka yi min sassauci, kuma a gaggauta yi min hukuncin nan. Kalami na na karshe kenan.''


— Inji Sheikh Abduljabbar.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post