Mai Martaba Sarkin Kano Na 14 Khalifa Muhammadu Sanusi II Ya Halarci Bikin Saukar Kammala Karatun Ɗiyarsa, Sarauniya Saddiqa Muhammadu Sanusi II A Ƙasar Afrika Ta Kudu.
Taron ya tara al'amma sosai wanda ya kayatar da al'umma sosai, taro ne wanda ya samu halartar manyan al'umma daga ɓangaren ƙasar da wajanta.
Tags:
News