A yau Lahadi aka shiga rana ta 2 da fara taron IVC na dalibai da Dandalin Dalibai (AFIM) na Harkar Musulunci karkashin jagoranci me shiryawa a duk karshen zangon karatu.
Da safiyar an gabatar da karatuka a cikin ajujuwa, inda aka gabatar da darussa akan "Tarihin Harkar Musulunci" Wanda Umma Zeenah ta rubuta, da kuma yadda "Za'a bada agajin gaggawa ga marasa lafiya".
Bayan kammalawa Sheikh Abba Bature ya jagoranci sallolin Zuhuraini.
Ga wasu hotunan da muka dauko maku.
18/12/2022
Tags:
Labaran Duniya