Me yake Kawo Allergy

 


ME YAKE KAWO ALLERGY

Za a iya kiran Allergy a matsayin Borin Jini, ba kasafai wasu kalmomin kimiyya keda ma'ana a Hausa ba, ko za a iya fassara su da Hausa ba.

Shigar wasu abubuwa acikin jiki wadanda Jiki baiyi na'am dasu ba, wadanda Basu dace da jikin ba shine ake kira da Allergy, duk abunda zai shiga jiki ya Bada Matsala ko yazama Guba ajiki akan Fassara shi a matsayin allergic reaction.

Bincike Bai tabbatar da takamaiman Abunda kesa garkuwar jikin Dan Adam ka haduwa da allergies ba, idan Akai Amfani Koda da Normal Foreign substance ajikin Dan Adam.

Wasu lokutan akan iya Haduwa ko ababe kan iya zama allergies ga wasu iyalai wato mahaifa zasu iya passing wannan Genetic Companent din zuwa ga Diya. Amma Hakan ba Yana tabbatar da za a iya gadon sa ba, Babu wannan hujjar 100%.

RABE RABEN ALLERGY REACTIONS

1. Animal products. Sun hada pet dander, dust mite

waste, and cockroaches.

2. Drugs. Magungunan Penicillin da Kuma sulfa na

daga cikin ababen Dake Haifar da Wannan matsalar

ta allergyare common triggers.

3. Foods. Wheat, nuts, milk, shellfish, da Kuma egg

allergies suna sauran haifar da allergic

4. Insect stings. Cizon kwaro kamar irinsu Zuma,

wasps, ko mosquitoes.

5. Mold. Airborne spores from mold can trigger a

reaction.

6. Plants. Pollens from grass, weeds, and trees, as

well as resin from plants such as poison ivy and

poison oak, are very common plant allergens.

Other allergens. Latex, often found in latex gloves

and condoms, and metals like nickel are also

common allergens.

Sannan akwai allergy Mai alaka da Yanayi wato

Seasonal allergies, wato Hay fever, are some of the

most common allergies. These are caused by

pollen released by plants. Wadanda zasu iya haifar

ko zuwa da ALAMAR

Itchy eyes

Watery eyes

Runny nose

Coughing

Sannan Food allergies are becoming More common

su Haifar da allergy.

Matakin farko Shine a fahimci me yake haifar da

wannan Sannan a toshe wadannan hanyoyin da

matsalar kan faru sanadiyar su.



DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARAN MU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 


Shiga Group din mu na Telegram Anan


👉 @MA'ASUMAH TV TELEGRAM


@FACEBOOK: https://web.facebook.com/maasuma.com.ng/


@TWITTER: https://twitter.com/maasumahNews/


DOMIN BA DA SHAWARA KO AIKO DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN


@EMAIL: maasumalabari@gmail.com

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post