Kuma Wai A Hakan Sauyi Mukeso.
Mawaka Da 'Yan Rawa Sunfi Malamai Farin Jini Da Karfin Fada aji, Tsangayoyin shirya fina-finai sunfi samun tallafi da goyon baya agun al'ummah da gwamnati fiye da tsangayoyin karatun Alqur'ani.
Dr. Fatima Sani
29/Nov/2022.
Tags:
Daga marubata