Matasan mu na arewa, karatu kadai bazai iya baku nasarar rayuwa ba_In Dr. Fatima Sani

 Lokaci Yayi Da Iyaye, Zasu Maida Tunaninsu Kan 'Ya'Yayensu.



Matasan mu na arewa, karatu kadai bazai iya baku nasarar rayuwa ba, kuyi nazarin gaske, Duk yawan dalibai a makaranta daya kawai yake zama zakwakuri, dan daya yayi nasara, ba yana nufin suji kamar basuda wani amfani bane, idan suka fahinci baiwarsu babu abunda zai dakatar dasu. 


Idan yara suka so cimma wani abu a rayuwar su, suna bukatar tallafin iyayensu ne, matasa dole ne su gwada baiwarsu wajan kirkirar hanyoyin dogaro da Kai, dole mu sauya yanayin da muke raye da irin fikirar da ubangiji yaiwa kowannenmu.


Dr. Fatima Sani

07/Dec/2022.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post