DAGA: Arrida Chemist💊Shinkafi
Maida magani abun amfani a koda yaushe ba don lalura ba hadarine tabbas yawan shafa magani bada wata laluraba ko kuraje Wanda ya danganci cream na kurajen fuska babban
hadarine Wanda ze kodema maki fuska
ya lalata ta, sanadiyar yana kashe wasu
kwayoyin sinadarin fata Wanda kusan
matanmu na hausawa sun maidashi yin
bleechin da kuma hasken fuska Wanda
hadarine da kashe sinadaran dake cikin
fuska masu taimakama fata wajen
kofofin fitowar zafi da sauransu
Wanda kusan anyi funbact A da sinadarin
Funbact a Cream is used for
1.Itch or
2.rash
3., Bacterial infections ,
Ana amfanidashi wajen kashe ko Treatment of
1.(Ringworm ) kamar kurajen hannu masu kada kuturta
2.(Skin inflammation), kamar kashe cuta maisa fata kumburi
3.(Relief of itching), kashe kaikayi
4.(burning ), konewa
5.(Eczema) kyasfi
6.(Fungal skin) kurajen fata
(e.t.c
BABBAN AMFANIN FUNBACT A
1.kashe kurajen fuska
2.skin rashes
3.skin eczema
4.ubandawaki a fuska
5.bacteria soap
6.anti implamation
da sauransu
Illlar da yawan shafa funbact A yakeyi
badan wata cutaba
1.Idan kika samu rauni a fuska bazata
dunku ba wato idan akazo dinki fatar
bata dunkuwa
2.kashe sinadari me amfani a fatar jiki
3.irritation
4.swelling
5.redness
6.skin atrophy
7.burning
8.itching
9.allergic dermatitis
10.skin fever
da sauransu
DON ALLAH MATA A KIYAYE DA YAWAN
SHAFE SHAFEN. MAGANI BARKATAI BA
DON WATA CUTABA SEDAI DON WANI
AMFANI KAMAR
1.saka hasken fuska
2.gyaran jiki domin kara kyawo
babbar illa yake haifarwa
ALLAH YA KYAUTA