Shiekh Ƙaribullah Nasiru Kabara, ya sa an kori Shugaban Majalisar Ɗariƙar Ƙadiriyya na Nigeria Alhaji Ibrahim Isa Makwarari daga kan muƙamin sa, saboda ya je gidan Radiyon Freedom ya tona masa asirin akan kutungwilar da yake shiryawa da makircinsa na tarwatsa gidan Kadiriyya.
Mai za ku ce?
Tags:
Labaran Duniy
Allah yaƙara tonawa ƙaribu asiri Duniya da lahira
ReplyDelete