Yanzu nan jirgin kasa na farko ya tashi daga Abuja zuwa Kaduna, abin da ya nuna fara zirga-zirga sufurin jiragen kasa tsakanin biranen biyu, bayan tsaiko da kusan watani tara bayan harin da 'yan ta'adda suka kai a ranar 28 ga watan Maris inda suka yi garkuwa da mutane 168.
Tags:
News