Mahaifiyar ɗan takarar Shugaban ƙasa Dr Ahmad Bola Tinibu, wadda ta naimi a dawo da ita Nijeriya daga Asibitin Landan da take jinya a can, saboda bata jin sautin kiran Sallah kamar yadda ta saba ji a Lagos.
Inji Babban Malamin Izala, wadda yai shura wajan yada da'awar kungiyar, wato As-Sheikh Kabiru Gombe.
Tags:
News