KOTU:- Sheirk Abduljabbar a Kotu, Ko Kuna Wannan Tunanen kuwa?? Inji khalid Abraham

 


Mutumin da suka kasa cimmasa ashekara 35 yau sun samu dama


Kana tunanin zasu sakeshi  😭Dan haka Dan Kafi yakamata ka sake tunani


Ai sunriga da sun FADA saidai mukai Court of apples   


Haka Mika,ilu yace 

Haka brst Dan baito ya fada 


Sukace mukai court of apples Dan haka karku batwa kank  lokaci yaku masoya manzan Allah 


Amma  maganar gaskiya wlh wlh wlh bazamu samu adalciba  wannan maganar gaskiya kenan 


Karku manta alkali yace anriga angayamasa mezaiyi  tun ranar zaman shari ar ta farko haka ya fada 


Yanzu anan kake Shirin samun adalci?


Alkali yaron karibu ne 

Lauyan da  aka badashiya fadi haka da bakinsa  yanzu anan kake shirts n samun adalci 


Kuneme sauki da adalci agu allah Amma badai Wanda basa tsoran Allah ba wlh


  Allah  kafitoma da Malam sarki  ka kareshi daga sharri alzalumai..



Inji khalid Abraham

1 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post