[ MA'ASUMAH TV// Mnnu/Ng0041 ]
"Muna fatan ranar haihuwar Annabi Isa (A.S) (Almasihu) ta kasance rana ce mai albarka (Alkhairi)ga dukkannin Musulmi da Kiristocin duniya baki daya. Muna fatan dukkanin Musulmi da Kirista za su yi koyi da dabi'un Annabi Isa Almasihu Alaihissalam, da fatan za a dage sosai wajan sanin wannan bawan Allah kuma a yi iya iyawa wajan binsa. Alaihissalam"