Jinjina wadda batada iyaka ga Shaheedan da suka bayar da Ransu da Dukiyar su da Gangar Jikin su a bisa Tafarkin Allah…
Jinjinata Da Dukkan Fadata Jiya da yau har zuwa Gobe da jibi ga Wannan Gwarzon Jarumi, Shaheed Ishaq Muh'd Suleman Wanda ya Sadaukar Da Komai nasa Domin Raya Addinin Allah…
Kai Gwarzo Nane kuma jarumi nane kai Mai gida nane, kuma Abun koyi Nane, Kai Sahibi nane Kuma Abun Alfahari nane,
Bani Kadai ba Harda Wakilan Ma`asumah Duka, Basu Kadai ba Harda Yan Media Duka, Basu Kadai ba Harda `Yan Internert Froum Duka, Basu Kadai Ba Harda Dukkan Yan Uwa Ma`abota Wulaya, kai Bama Sukadai ba Hadda Dukkan Musulmi Mai imani…
Dukkan mu munaso muzamo yadda kazamo Shaheedi, mu Rayu da irin kyawawan Dabi`un daka rayu dasu, muyi shahada abisa hanyar da kayi Shahada ya Shaheed
Tags:
Game damu