Jerin Karatukan Da Suka Datsewa Shek Abduljabbar Suka mai Da shi Sakanni Suka ce yayi Batanci Ga Annabi(S)!!!


[ MA'ASUMAH TV// Mnnu/Ng0041 ]


1-muryar malam ta farko da suka fara dannawa suka datse, malam yayi karatun , a RAYUWA BAYAN MUTUWA MAJALISI NA 22 , karshen karatun , inkuma kanaso ka kuma samun cikakken bayani , sai ka kuma duba majalisi na 23 , shima karshen karatu ,


2- muryar malam ta biyu da suka danna suka datse, malam yayi karatun a , RAYUWA BAYAN MUTUWA MAJALISI NA 24, awa 2 dafara karatun , daga nan inkafara saurara zaka samu cikakken bayani,


3- muryar malam ta uku da suka danna suka datse , malam yayi karatun a JAUFUL FARAH MAJALISI NA 96, inka naso kasamu cikakken bayani , seka hada da majalisi na 97 


4- muryar malam ta hudu da suka danna suka datse, malam yayi karatun a JAUFUL FARAH MAJALISI NA , 87, idan kanaso bayani sosai seka hada da 91, 92 , 93,


5- muryar malam ta biyar da suka danna suka datse,malam yayi karatu a JAUFUL FARAH MAJALISI NA 100, zaka samu cikakken bayani,


6- Muryar malam ta shida da suka danna suka datse , malam yayi karatu a , JAUFUL FARAH MAJALISI NA 56, 57 , insha allah zaa samu cikakken bayani 


7- muryar malam ta bakwai da suka danna suka datse , malam yayi karatun a JAUFUL FARAH MAJALISI NA 88, 89, insha allah zaa samu cikakken bayani ,


8- muryar malam ta takwas da suka danna suka datse , malam yayi karatun a JAUFUL FARAH MAJALISI NA 84, da 112, zaa samu cikakken bayani ,


9- muryar malam ta tara da suka danna suka datse , malam yayi karatun a JAUFUL FARAH MAJALISI NA 143 , zaa samu bayani cikakke insha allah,

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post