JAMI'AN TSARO SUN KARA HARBI A WAJEN MUZAHARAR REALESE ZAKZAKY A MASALLACIN COSTOME DAKE WSUE ZONE 3 ABUJA
Kamar yadda aka saba bayan Idar da Sallar Juma'a an daga Muzahara na #ReleaseZakzakyPassportNow a Masallacin Costome dake Wuse Zone 3 Abuja, ana tafiya lafiya kamar yadda aka saba kawe sai jam'i tsaro wajen ya fara harbi, a sama, inda akayi halin ko in kula dashi aka kara kabbara aka ci gaba da tafiya cikin Izza ana kiran gwamnati Criminal Buhari data gaggauta bama Sheikh Zakzaky Passport dinsa domin ya fita neman lafiya.
Allah ya isa
ReplyDelete