[ MA'ASUMAH TV// Mnnu/Ng0041 ]
Wakar S.uzuri ce na rubuto maku✍️
Batun Annabi yayi fitsari a waje mu kaudashi.
Batun Annabi nada kwarkwata Allah wadai dashi.
Batun Annabi ya biya bukatar wata tir dashi.
Batun Annabi yayi aure Babu sadaki muyi waje dashi.
Batun Shedan a zuciyar Annabi ayi can dashi.
Batun Annabi na bandaki ayi magana dashi.
Batun Annabi yayi kuskuren Allah tsine ma wanga batu.
Batun Annabi ya karkashe musulmai karya akayi mashi.
Batun Annabi nada yawan sha'awa Allah tsinewa Wanda yazo dashi.
Batun Annabi na haduwa da shaidan Amma Yana tsoron haduwa da Umar muyi wurgi dashi.
Batun Annabi yayi kwacen Mata shima tur dashi.
Batun Annabi na zagi shima Allah wadai dashi
Uwa uba ace iyayen Annabi na wuta, ubanku nace kaji ja'irai yayan banu umayya.
Batun da yawa ace hadisai sukazo dashi haba malam ai abun ya zamo rainin hankali ga manzan rahma s.a.w.w. Annabi shine abun koyi ga dukkan komai Amma ace shine yake aikata wannan abubuwan,lallai ya zamo dole ayi fatali da hadisan karya.
COPƳ