Hukuncin da aka yanke wa Shaikh Abduljabbar Nasiru Kabara zalunci ne, kuma ta'addanci ne ga musulunci, sannan zubar da mutuncin musulmi ne da musulunci. Har wala yau zubar da mutuncin Arewa ne, zubar da mutuncin jihar Kano ne baki daya--Ra'ayin Dr. Sunusi Abdulkadir Koki.




Masu karatu me zaku ce?

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post