[ MA'ASUMAH TV// Mnnu/Ng0041 ]
Gwamnatin Riyadh "Saudiyya" ta yanke hukuncin ɗaurin shekaru 4 ga shugaban 'yan shi'a mabiya Ahlul-Baiti (a.s) a Madina, Sheikh Kazem al-Umari (H) na tsawon shekaru Huɗu 4.
Ance an kama shi be a karshen watan Nuwambar 2022 bayan kama 'ya'yansa biyu (Muhammad da Rajai), waɗanda aka tsare tun Afrilun 2022.
Al-Abdul Faneey Al-kanaweey
Tags:
Labaran Duniya