[ MA'ASUMAH TV// Mnnu/Ng0041 ]
Amman duk ance kada akira su da fulani, sai dai hau,sawa ko hausa fulani
amman kuma batagarin da ake samu a acikin Hau,sa fulani, ance dole sai an kirasu da fulani, maimakon Hausa fulani
Tsakaninka da Allah anyi adalci anan??
abunda BPC Fulani take kira shine Daidaito da adalci
Ba yadda za'ayi, kace ana raba kan al'ummah idan aka danganata wani Sarki, ko babban malamin addinin musulunci ko shugaban kasa da fulani
sai dai a kirashi da ba,haushe ko kuma hausa fulani
amman su wadannan malaman na fulani ko shugabannin kasa ko yan siyasa ko yan boko wadanda suka fito daga cikin Tsatson fulani
idan kuna son ku zagesu maimakon ku zagesu a matsayinsu na hau,sawan da kuka mayar dasu
sai ku fara mayar dasu fulani, sannan ku zagesu
indai da gaske hadin kai kuke kira, miyasa idan zaku zag¡ ko fadi aibin wani shugaba, wanda asalinsa fulani ne, amman kuna kiransa da bahaushe, baku iya zag¡nsa yana ba,hau,shen,sa kamar yadda kuka mayar dashi, tunda ya zama wano abu,
sai kun fara cire masa rigar hau,sawan da kuka saka masa, ku mayar dashi fulani, sannan ku zageshi?
wannan tambayar wlh bakuda amsarta
Misali shugaban kasa buhari ko Sardauna, kunce ai Hau,sawa ne ko hau,sa fulani
a kullum zaku fadi alherin Sardauna ko shugaban kasa buhari, kuna kiransa da ba,hau,she ko hau,sa fulani
amman duk ranar da zaku zag¡ SARDAUNA ko Shugaban kasa buhari
sai kun fara mayar da shi fulaninsa, sannan sai ku zage shi
Wannan siyasar Tunani ce fa taku muka ce bazamu karba ba
TAYA ZA'A SAMU HADINKAI TO?
idan hadin kai akeso, to indai duk wani bafulatanin da ya kawo alheri to ya zama ba,hau,she ko hau,sa fulani
to tabbas, idan bafulatani ya kawo sharr¡ ko aibi ko yayi laifi, to ya zama wajibi a kirashi da ba,hau,she ko Hau,sa fulani
wannan fa shine manufarmu
daga BPC FULANI
#Labari #Fulani #kano #hausa #Hausawa #fulanibraids #zariawedding