-Wanna darasi Nigeria ta dauka a gasar cin kofin duniya?Kunyi kewar Nigeria a gasar cin kofin duniyan nan kuwa?
Wanna wasa ne yafi birgeka a dukkanin wasannin da aka buga a kofin duniya?Wanna wasa ne yafi ɓata muka rai a kofin duniya ?Menene yafi ɗaukar hankalinku a wasan karshe tsakanin Argentina da France.Bayan Messi ya lashe kofin duniya, hakan na nufin Messi ya zarta Ronaldo kenan? FIFA zata bawa Argentina kyautar Dala miliyan 42 bayan lashe kofin dun
Tags:
Labarin wasanni