-Nigeria da Benin sun mika bukatar daukar nauyin gasar cin kofin nahiyar Afrika 2025.
-Sergio Busquets ya ajiyewa kasar Sipaniya takalmi.
-Shugaban FC Porto, Pinto da Costa yace suna son ɗaukar Cristiano Ronaldo.
-Gasar cin kofin duniya wasan ƙarshe
Akwai kyauta mai kauri.
🇦🇷 Argentina vs Croatia 🇭🇷
1. Wacca Kungiyya ce zata lashe kofin?
2. Nawa da nawa kake tsammanin za'atashi?
3. Suwaye kake tsammanin zasu zura kwallaye araga ?
Tare da Captain Yobe, Majema, Otega da Razak.
Tags:
Labarin wasanni