Angudanar da
Gangami hade da Muzaharar Realese Zakzaky Passport, Abuja.
Matasa masu fafutukar neman 'yancin Jagora Sayyid Zakzaky (H), sun sake fitowa kamar yadda suka Saba, suna sake kira, ga gwamnatin Buhari dasu gaggauta sakin Fasfo din Jagora su Sayyid Zakzaky (H) damai dakinsa Malama Zeenah Ibrahim, su tafi neman lafiya-
Matasan Sun fara gudanar da gangamin nasune tun daga bakin babban kofar Shiga Masallacin, sunnan suka taho da Muzahara har zuwa bakin babban titin Banex, ananma suka sake gangamin.
Cikin tsari da nutsuwa suke tafiya, suna rera wakokin, Basu yadda dacigaba da rike Fasfo din Sheikh Zakzaky (H) ba, tare dana Mai dakinsa Malama Zeenah Ibrahim,
Bb suhaila
16/December 2022.
Tags:
Labaran Duniya