DAGA BANEX PLAZA WUSE 2 !! ABUJA.uzaharar Realese Zakzaky Passport and his wife Zeenah Ibrahim.



'yan uwa Almajiran Jagora Sayyid Zakzaky (H),  sun sake fita, suna sake. Kira ga sunakira ga gwamnatin Buhari dasu gaggauta sakin Fasfo din Jagora Sayyid Zakzaky (H), da Mai dakinsa Malama Zeenah Ibrahim su tafi Neman Lafiya.


Muzaharar wacce ta taso tun daga Banex plaza, har zuwa Banex Junction,


Cikin tsari da nutsuwa Matasan ke tafiya suna rera wakokin Basu yadda dacigaba da rike Fasfo din Sheikh Zakzaky ba, sannan sun Shirya bada Ransu akan Lafiyar Zakzaky.


19/December 2022,

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post