DA ƊUMI-ƊUMI: Zazzafan Martanin Professor Ibrahim Ahmad Maqari akan Hukuncin da kotu Kano ta yan kewa Shaikh Abduljabbar Kabara A Yau Alhamis.
byFaruq Sani Kudan-
0
Mafi yawan waɗanda aka kashe saboda tuhumar zindiƙanci a tarihi idan mai karatu ya zurfafa bincike zai samu rikicin siyasa ne ya haɗasu da masu mulki.. Amma ba zindiƙancin ne dalilin kisan ba.