DA ƊUMI-ƊUMI: wasu yan Najeriya dake zaune a ƙasar Ingila sun bayyana cewa basa goyan bayan Tinibu a 2023 saboda Dillalin miyagun kwayoyi ya shuwagabanci Najeriya ba.
byFaruq Sani Kudan-
0
Ba Ma Ģoyon Bayan Ďillalin Miyagun Ķwayoyi Ya Shugabanci Nijeriya, Cewar 'Yan Nijeriya Mazauna Kasar Ingila A Yayin Da Suka Yi Zanga-zangar Nuna Rashin Goyon Bayan Tinubu A Zaben 2023