Daga: Arrida Chemist💊Shinkafi
Pneumonia: wani ciwone dake kama manya da yara wanda ciwon yanada hadarin gaske sosai mafiyawancimu hausawa idan yakamamu se mutayin treatment a gida bayan hakan yanada matukar illah ga rayuwarmu musamman idan mutun besan abunda kedamuwar shiba yatayin ciwo daban magani daban
ILLAR YIN TREATMENT A GIDA
1.shan maganin gargajiya musamman idan kinada ko kanada pneumonia Sai ka yawaita shan maganin gargajiya kana tunanin ko ciwon daji ne gareka ko dan sabara sai kata shan maganin gargajiya karshe ze iya taba maka anta kokuma koda (kidney)
Ba munce ba'a shan maganin gargajiya ba kyau ba, Amma kasan mike damunka kafin kasha maganin
2.yawan shan jike jike barkatai yanasa ciwon zuciya me hadari
3.yawan yin suraci da ruwan zafi shima yanada illa matuka idan har bakasan abunda ke damunkaba
4.saka magani a garwashi kana shaka yanada illlah
5.idan baka da lafiya ayi gagawar ganin likita
Shine mafita
YANDA ZAKA/KI GANE KINADAUKEDA PNEUMONIA
1.cough -tari sosai
2.fever- zafin jiki
3.fast breathing -yin numfashi da sauri
4.short breath- dannewar numfashi
5.fast heart beat
6.felling bery tired- yawan gajiya
7.neausia and vomiting- tashin zuciya ko Amai
8.chest pain- Ciwon Qirji
9.shaking teeth- zanzanar haba
da sauransu
Da kaga ko kinga haka ayi gagawar ganin likita
ABUNDA KE KAWO CIWON
1.infection
2.fungal
3.fungi
4.viral pneumonia
5.lung abscess
6.cancer
7.asthma
8.heart disease
9.smoking
10.germ
se akiyaye
AMFANIN GANIN LIKITA
1.x.ray
2.pneumonia vaccine
3.blood test
4.urine test
5.sputum test
Anan idan yabawa mutun test ze nuna matsalarsa inma har ba pneumonia bace
Pneumonia treatment
1.respiratory therapy
2.oxygen thererpy
3.antibiotics iv
4.vaccine
5.aspiratory therapy
KARIYA DAGA PNEUMONIA
1.if smoke quit
2.wash your hand regular with soap and water
3.cover your cough sneezing and disposed of used tissues prompty
You can also lower your chances of getting
pneumonia by staying away from people who
have a cold, measles, or chickenpox. You may
get pneumonia after you have one of these
illnesses. Wash your hands often. This helps
prevent the spread of viruses and bacteria that
may cause pneumonia.
Allah yabamu lfy Ilaheee