Munsami Labarin Daga Babbar Majiya Cewa Makiya Allah Suna Yadawa Al Mummar Annabi(s.a.ww) wata Sanarwa Mai kunshe da Tinzira Mutane Wai Za'ayi zanga zanga Da Muzaha da Sunan Nuna Takaicin Akan Abunda kefaruwa a garin Kano
Muna Jan Hankalin 'yan Uwa da Mabiya Ahalul Baiti Rasulillahi (s.a.ww) cewar wan Nan Sanarwar da ake Ta Futowa Zanga Zanga Makiyane Suka Shiryata Domin Abunda Suke Bukata Tinjiya Shine Muyi tinziri Sukashemu Ace Munyi rigima da Gwamnati
Dan haka a Yada Wan Nan Sanarwa Domin Duniya Tasani Zanga zanga makiyane suka shiryata Ba Daliban Amirul Wa'izina bane kuma As Habul Khafi Bata goyan Bayan wan Nan zanga zanga
Dan Allah dik Wanda yasami wan nan sako ayadashi 👏🏻👏🏻👏🏻