An karbe Jagorancin Darikar Qadiriyya na Africa A hannun Shekh Qaribullahi Nasiru kabara. ____________!

 


[ MA'ASUMAH TV// Mnnu/Ng0041 ]

A Wani Gagarumin taron da sufaye suka kira a kasar Algeria sun bayyana Canza Shugaban su na Africa Shekh Qaribullahi Nasiru kabara wanda ya jima yana dana kujeran. Yanda aka zabi Sabon Shugaba Sheikh Hassan Al-Hassani na kasar Algeria 


Rihoton Radio freedom na jihar kano ya bayyana Cewa Qaribullahi Yayi bai'a ga Sabon Shugaba kuma bai nuna damuwa ba kai sauke shi da akayi .


Ga rahoton Daga freedom Radio kano

https://fb.watch/hzHIb5dWmy/

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post