Wani kunkuru mai nisan kwana mai suna Jonathan a kasar Birtaniya yayi bikin murnar cika shekaru 190 a duniya a Plantation House dake kasar Ingila rohotanni sunce . Manyan ma'aikatan Plantation sun tayi murna tare bashi kyautu tuka
Jonathan ya yi bikin ne da bikin ranar haifuwa na kwana uku a karshen mako a gidansa da ke tsibirin Kudancin Atlantic yankin St. Helena na Birtaniya.
Ku bayyana mana ra'ayinku
Tags:
Labaran Duniya