Malam Mahdi Shahid Ibrahim 'Yar Rimawa Jihar Sokoto, jikan Shahidah Aliya 'Yar Rimawa yana daya daga cikin wanda sojoji suka kona da ran su a Gyallesu, a lokacin waki'ar Buhari a shekara ta 2015. Ya gana da ABS inda ya yi bayanin yadda waki'ar ta shafe shi da yadda ya sami tsira.
SAUKE APPLICATIONS DINMU A WAYAR KA YANZU DOMIN SAMUN AYYUKAN MU AKOWACE RANA. GA APPLICATIONS DINNAN 👇👇👇👇