Daga cikin maziyartan da suka ziyarci Sayyid Zakzaky Hafizahullah a gidan shi dake Abuja jiya Asabar, akwai wani ɗan ƙabilar Igbo da ya karbi addinin Musulunci, kuma ya zaɓi a sanya masa suna Musa.
Wannan babbar ni'imace ta samun irin wadannan mutane nan da suke fashintar addini musulumci.
Alhamdulillah.
Tags:
Jawaban Sheikh Zakzaky
Masha Allah ni,IMA kan in,ima
ReplyDelete