Wakar Giwar Africa, Wakace Da Take Yawo a Wayoyin Yan Nigeria , Sauke Taka a wayar ka Yanzu Anan

Wakar Giwar Africa, Wakace da Take Bayyana Wacece Kasarnan Kuma Suwaye shuwagabannin Kasar? A wane hali muke rayuwa ? Wakace da Take Tunatar damu akan Yancin mu na Addini dana yan Adam taka.

wakace SADI MISAU ya rerata cikin tattausan kalamai.

Sauke wakar gatanan akasa 


audio aaa

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post