-An Tambayi Sayyid Zakzaky (H) Cewa: "Menene Hukuncin bi ta Gaban Mutum idan Yana Yin Sallah?



-Sai Sayyid (H) Yace: "Lalle Ba a Ruwaito Wani Hukunci Dangane da Wannan ba Saboda Haka Ratsa Sallah Sai dai in ana Ganinsa ta Fuskacin Rashin Girmamawa ne ga Sallar amma in ba Haka ba, Lalle Bai Shafi Sallar ba.

-Tunda Cikin Ruwayoyi Ya Nuna Har Mutum ma akan Jaki Ya kan zo Ya Ratsa Ya Wuce Kuma ana Sallah Har Jaki ma Yakan Ratsa Sallah Kuma Sallah ta yi.

-Amma abin da amah ''take Ruwaitowa Cewa idan myutum Yazo zai Ratsa Sallarka ka Tunkude Shi in Yaki ka Yake shi dyomin Shaidan ne, Wannan Bai inganta ba.
-Kuma ba Za a Taba Yin Hukunci Dashi ba Kuma ma bisa Gaskiya ma Ya Sabwa Hankali da Basira.

-Da Kuma Ruwayar da har ila Yau amah "take Kawowa Cewa Mace da Jaki da Bakin Kare Suna bata Sallah Shima wannan kagyaggyan Hadisi ne, Kuma ma Ya Sabawa Hankali da Basira.

-Don Mutum Ya ratsa ta gaban Sallarka bai Shafi Sallarka da Komai ba, Sallarka Kuma Na nan ba abin da Ya Shafe ta.

-Kuma ba Ruwanka da Mai Wucewa ta gabanka Saboda it's Sallar tafiya take Yi (Ruhiyya) Zuwa ga Allah (T) ba Jiki ne ba, Ballantana Wani Jiki da ke Motsi Ya Tunkude ta ba.

DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

Shiga Group dinmu na Telegram Anan👉 MA'ASUMAH TV TELEGRAM

@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com


Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post