RASHIN LAFIYAR JAGORA HAR YANZU GWAMNATIN NIGERIA TANA CIGABA DA TAKE HAKKIN SHEIKH ZAKZAKY DA MATARSHI.

 


Bin Muhammad 

 2022-11-22 KD


Tun Bayan Sakin Da Babbar Kotu Dake Birnin Kaduna Tayima Sheikh Zakzaky Da Matarshi Takuma Wankesu Daga Dukkan Zargi Har Yanzu Gwamnatin Nigeria 🇳🇬 Tana Cigaba Da Takemusu Hakki. 


Kutun Tasaki Sheikh Zakzaky Da Matarshi Batare Dawani Sharadi Ba Takuma Basu Damar Tafiya Duk Inda Sukaga Dama Amma Gwamnatin Nigeria Tarikema Sheikh Zakzaky Da Matarshi Lasisin Fita Wata Kasa(Passport) Domin Sufita Neman Lafiya. 


Gwamnatin Nigeria Ta Aukama Sheikh Zakzaky Ne A Gidanshi Dake Gyellesu Zaria Kaduna Shekarar 2015 Inda Takashe Tasaka Sojoji Suka Kashe Almajiran Sheikh Zakzaky Sama Da Dubu(1000+) ciki Harda Yaran Jagora Uku Bayan Ukun Da Gwamnatin Shugaban Kasa Jonathan Yakashe Shekarar 2014.


Bayan Kashe Mutane Sama Da Dubu Da Sojoji Sukayi A Gidanshi Dakuma Makarantarshi Hussainiya Da Makabarta Darur Rahama Basu Tsaya Nan Ba Saida Suka Kai Kan Sheikh Zakzaky Da Matarshi. 


Sojoji Sun Budema Sheikh Zakzaky Wuta Bayan Sun Budema Matarshi Wuta Inda Har Yanzu Suke Cikin Rashin Lafiya Na Harbin Bindiga Da Sojoji Suka Yimusu Inda Har Yanzu Bullets Din Harbin Yana Jikinsu Ba'acire Ba. 


Lokaci Bayan Lokaci Sheikh Zakzaky Yana Yawan Magana Akan Abashi Fasfo Dinshi Yana Cewa Har Yanzu Ana Tsare Dashi Ne Kuma Ana Takemai Hakki Inji Sheikh Zakzaky Din. 


Sheikh Zakzaky Yace Idan Wani Lokaci Gubar Bullets Din Yatashin Musu Ko Iya Tashi Basayi Yace Musamman Matarshi Malama Zeenat Ko Iya Tafiya Batayi. 


Wannan Zalunci Yayi Yawa Domin Mungani Har Wadanda Aka Kamasu Da Laifi Masu Cin Amanar Kasa Anbarsu Sun Fita Kasar Waje Amma Har Yanzu Anki A Sakarma Sheikh Zakzaky Fasfo Dinshi Domin Yafita Neman Lafiya Wata Kasar. 


Wannan Rashin Adalci Ne Kuma Duk Masu Hanjali Da Ilimi Da Sanin Adamtaka Sunsan Antakema Sheikh Zakzaky Hakki Kuma Anzalunceshi. 


Allah ka Gaggauta Kawomana Karshen Wannan Azzzalumar Gwamnati Domin Isar Manzon Allah (sawa) A Wajenka.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post