—Sheikh Ibraheem El-Zakzaky (H) 2009
Malam ya karanto wani hadisul kudusi cewa
Yazo A Hadisul Kudusi Allah (T) yace: " da za'a tambayeni : ace da za'a kashe ran mutum daya 1 mutum kuma yace, baice muminiba, da akashe mutum daya da a rubde (Rushe) saman bakwai zuwa kasa ba mutum, Allah (T) yace da za'a tambayeni wannene zan yarda ?!, da sai ince gara a rushe sama da kasa har saman bakwai 7 da akashe man Ran mutum daya 1, domin mutum nayishi nakuma zartar da cewa in an kasheshi , bazan dawo dashiba sai tashin kiyama, ita kau wannan duniyar da kunfa yakun tariga, in an rusa zan iya maida'ita "
sheikh bai tsaya nan ba saida yasake karanto man Hadisin manzon Allah (s.a.w.w) cewa : manzo (s.a.w.w) ya dubi ka'aba yace data: "ما اعظمك" wato "ya girmanki yake wannan ka'aba" Allah ya girmamaki amma ran mumini daya 1 ya fiki .
shekin malamin yace : yanzun da za'ah tambayeka, da akashe Ran mumini guda daya 1 da a rubde (Rushe) ka'aba wanne yafi sauki ? sai kace gara a Rubde ka'aba domin rushe ka'aba za'ah iya maidawa
malam ya sake kafa hujja da ayar Allah yace: Allah ya cewa :
" وَمَنْ يَقْتُلْ مُؤْمِنًا مُتَعَمِّدًا فَجَزَاؤُهُ جَهَنَّمُ خَالِدًا فِيهَا وَغَضِبَ اللَّهُ عَلَيْهِ وَلَعَنَهُ وَأَعَدَّ لَهُ عَذَابًا عَظِيمًا"
wanda duk ya kashe mumini da gangan saka makosa jahannama zai dawwama a ciki kuma Allah yayi fushi dashi, yayi mashi tanadin babbar azaba abinda muka fahimta babbar azaba din nan hattama bayan jahannma dinnan akwai wani kari, ehmana! فَجَزَاؤُهُ جَهَنَّمُ sai yace وَأَعَدَّ لَهُ عَذَابًا عَظِيمًا ai kaga shima birbishin jahannama din ne
sayyid yacigaba da cewa: kashe mutum ba karamin al'amari bane, ko bisa al'ada mutanenmu suna da wani abu wannan kamar sannen abu ne, cewa: duk wanda yayi kisan kai baya gamawa lapia.
wani dan tambihi da ni mai rubutu zanyi akai shine, kui dubo izuwa ga Azzalumai masu sawa a kashe mutane ya karshen su yake ? karshensu bai yin kyau, misali sani Abacha ya karshensa ya kasance ? ,
DAGA:- Ibraheem S.F. Yankara
DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA
Shiga Group dinmu na Telegram Anan👉 MA'ASUMAH TV TELEGRAM
@FACEBOOK: https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/
@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/
DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN
@EMAIL: maasumalabari@gmail.com