"Wasu na cewa an harbe ni ne da kibiya, a waki'ar Buhari wacce ta afku azariya. To ba haka bane, Sojoji da kansu suka danne min hannaye da kafa suka kware baki na suka Caka min Kibiya ta karkashin harshena ta bullo ta wuya. Sai da suka tabbatar na mutu, sai da na farka na ganni a Asibiti".
"Imam Hussaini (a.s) da kansa ya zo yace man zan cire maka kibiyar nan darajar Kana tare da Malam Zakzaky, don duk na tare dashi to yana tare damu"
Inji Malam Sani Salisu Zariya (Dan'uwan da sojoji suka daɓa wa Kibiya a makoshi).
02/11/2022
Tags:
Daga marubata